Saturday, June 27
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Alhamis 18 ga watan Yuni na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,360 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa, Farashin dalar ya kamane akan Naira 1,400 akan kowace dala.

‘Yan kasuwar bayan fagen na sayen dalar akan Naira ₦1,392 zuwa Naira ₦1,395 a yayin da suke sayarwa akan Naira ₦1,400 zuwa Naira ₦1,402.

Karanta Wannan  EFCC na son a yi dokar da zata sa a rika kama masu yin kudin dare daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *