Friday, June 26
Shadow

Bidiyon Update din shugaban daliban jami’ar Gwamnatin tarayya ta FUOYE ya bayyana shi da Budurwarsa

Bidiyon update din shugaban kungiyar dalibai SUG ta jami’ar FUOYE dake jihar Ekiti me suna James Iyanuoluwa Adio ya bayyana.

A Bidiyon an ganshi tare da wata Budurwa inda tuni Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta.

Hakan na zuwane kwana daya bayan da hukumar makarantar ta dakatar dashi da wasu malamai bisa zargin hada baki su karbi kudin da basa bisa ka’ida daga hannun dalibai.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce sosai inda wasu ke masa jaje wasu kuma na masa Ba’a da dariya.

Bidiyon yayi muni sosai shiyasa ba zamu iya kawo muku shi anan ba.

Karanta Wannan  Lakurawa sun kashe ƴan sanda biyu, sun yi awon gaba da shanu sama da 500 a Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *