Thursday, August 13
Shadow

Baturiya me shekaru 68 kenan a yayin da ta hadu da Saurayinta me shekaru 27 dan Najeriya da suka dade suna Chatin

Wannan Baturiyar kasar Ingila ce me shekaru 68 wadda a karin farko ta hadu da Saurayinta me shekaru 27 dan Najeriya da suka dade suna chating

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Sai an kawo mana dauki, Lamuran tsaro sun ta'azzara>>Inji Gwamnan riko na jihar Katsina, wanda Gwamna Radda ya barwa jihar a hannunsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *