Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron fina-finan Amurka, Giancarlo Esposito ya musulunta

Rahotanni sun bayyana cewa, Tauraron fina-finan Amirka, Giancarlo Esposito ya karbi Musulunci.

Tauraron wanda yayi suna a fim din Breaking da sauransu an ganshi yana sallah a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta.

Rahotanni sun ce ya musulunta ne a kasar Saudiyya yayin da suke daukar wani fim kuma an yi sallah dashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Dansandan Najeriya yayi Mankas da giya yana ta tambele

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *