Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Matan Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai dake tsare a hannun gwamnati sun bayyana wani mummunan abu da Gwamnati ta musu

Matar Tsohon Gwamnan jihar Kaduna, Hajiya Asia El-Rufai ta yi zargin cewa an yiwa wayarta data abokiyar zamanta, Aichatou kutse.

Ta bayyana hakane a shafin ta na sada zumunta inda tace suna zargin Gwamnati, Kuma duk abinda ya samesu, gwamnati ce sila.

Ta bayyana cewa an musu kutse ana saka ido akan abubuwan da suke aikatawa.

Hakan na zuwane yayin da mijinsu ke can hannun jami’an tsaro ana tuhumarsa kan zarge-zargen daban-daban.

Karanta Wannan  Bayan Kammala aikin Hajji, Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa Umarah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *