Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Gidan mu musulmai ne, kakana Musulmi ne kakata ma musulmace, amma ‘ya’yan gidan mu an bar kowa ya zabi addinin da yake so yayi>>Inji Davido

Tauraron mawakin Najeriya, Davido ya bayyana cewa gidansu musulmai ne kakansa namiji musulmi ne hakanan kakarsa mace musulmace.

Yace amma kowa a gidansu babu wanda aka takurawa, an bar mutum yayi addinin da yake so.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo inda ake masa tambayar addininsa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta dauki Rahama Saidu aiki, saidai ana ta cece-kucen cewa bata dace da aikin ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *