
Mijin matarnan da akawa Kazafin satar yara a Kaduna kuma wasu fusatattun matasa suka dauki doka a hannunsu ya fito yayi karin haske kan lamarin.
Ya bayyana cewa, matarsa wa’azi taje kuma malamar makarantar Ialamiyace.
Yace kwatsam sai yaji an kirashi a waya ana cewa wai gata a Police Station.