
A yaune dai kotu ta tasa keyar dan gwagwarmaya kuma mawallafin jaridar Sahara reporters, Omoyele Sowore zuwa gidan yarin kuje.
Kotun ta soke belin Sowore data bayar a kwanakin baya.
An ga jami’an DSS suna tura Sowore da karfin tsiya zuwa wajen kotun inda suka tafi dashi gidan yari.