Ƴań Bìñďîģà Sun Sácé Mąhaifiýar Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara A Gârin Kahutu Dáke Ƙaramar Hukumar Dánja, Jihar Kátsina A Darén Jiya Al-hamis
Allah Ya Bayyana Ta Cikin Aminci.
An baza jami’an tsaro na zuwa dazukan jihar Katsina dòmin su kubutar da mahaifiyar mawaƙi Dauda Rarara kamar yadda rundunar ƴansandan jihar Katsina ta bayyana
Allàh ya bayyana ta.
Ina Roƙon Ƴan Uwa Músúlm Da Ku Taya Ni Da Addu’ar Allâh Ya Kuɓutar Da Mahaifiyata, Ta Dawo Gida Cikin Ƙoshin Lafiya, Roƙon Mawaƙi Rarara Ga Al’ummar Nájeriya
Allah Ya bayyana ta.