Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Tauraron masoyin Ronaldo, Ishowspeed ya fashe da kuka bayan da Messi ya kafa tarihin zama wanda yafi yawan cin kwallaye a gasar World Cup

Tauraron masoyin Ronaldo watau Ishowspeed ya fashe da kuka bayan da lionel Messi yaci kwallo ta 17 a gasar cin kofin Duniya.

wadda hakan ta bashi damar zama wanda yafi duk wani dan wasa a Tarihi yawan kwallaye a gasar.

Bayan cin kwallon ta Messi, An ga Ishowspeed yana zubar da hawaye.

Karanta Wannan  Mun yi Namijin kokari wajan kubutar da Daliban jihar Kebbi, Ina jinjinawa jami'an tsaron mu>>Inji Ministan Tsaro, Bello Matawalle

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *