
Bayan da Tauraron Tiktok kuma dan Crypto, Ahmad XM ya mayar da tsohuwar matarsa, Safiya.
An samu Rahotanni dake cewa, rikici ya kunno kai a cikin gidansa inda matarsa, Safeera ta tayar da balli.
A wani sako data wallafa a shafukan sada zumunta an ji tana cewa, baya sonta kuma makaryacine sannan ya cika son kansa.
Sannan daga baya an ji wata sautin murya wadda akace ta AhmadXM ce inda yake bayyana cewa Safeera ta kyaleshi ba zai aureta ba.
Muryar an dauketa ne tun kamin ya aureta a yayin da ya riga ya auri Safiya.
Saurari yanda ta kaya a Bidiyon kasa: