
Tauraron Tiktok, Y America ya saiwa wani Gurgu keken Guragu.
Gurgun Ya roki Y America ne a comment dinsa inda shi kuma ya masa alkawarin zai saya masa Keken.
Sai gashi ya cika alkawari inda yace ya tambayi keken an ce masa daga dubu 30, 40, 50 ake sayarwa shine yace bari ya sayawa Gurgun.