Tauraruwar fina-finan Hausa, Bilkisu Salisu ta bayyana cewa, Addu’ar da su Rarara suka shirya inda aka sauke Qur’ani dan kawo tsaro a Najeriya.
Tace ba dan Najeriya suka yi ba.
Ta bayyana cewa sun dai yi ne kawai dan jama’a da suka sakasu a gaba.