
Bidiyo ya bayyana yanda mutane a garin Maraban Jos dake Jihar Kaduna suka daina zirga-zirga.
An kulle shaguna da guraren hada-hada inda kowa ke tsoron kada a kamashi ace yana da hannu a abinda akawa malamar Islamiyya.
Wani dan garin yayi Bidiyo inda yake cewa yanzu menene amfanin wannan abu da suka yi?