Saturday, November 7
Shadow

Kalli Bidiyon: A wannan karin ma Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Najamu ta sake yin Bikin Ashura, inda mutane suka cika da mamaki suna cewa da gaske ‘yar Shi’a ce

A shekarar data gabata ne aka fara ganin Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Najamu ta bayyana tana Bikin Ashura irin na ‘yan shi’a.

Da yawa sun yi mamakin hakan inda suke cewa basu san ita ‘yar shi’a bace.

Saidai a wannan shekarar ma ta sakw postin a shafinta na sada zumunta tana wannan biki.

Mutane sun rika cewa, lallai ta tabbata ‘yar Shi’a ce.

https://www.tiktok.com/@official_aisha_najamu/video/7653816969388461332?_r=1&_t=ZS-97UwpN4oDkj

Karanta Wannan  Tsohon Hadimin Shugaban kasa, Bashir Ahmad yayi kira ga shugaba Tinubu da ya kawo Cristiano Ronaldo da sauran 'yan kwallon kasar Portugal Najeriya dan ya farantawa 'yan Najeriya rai kamin zaben 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *