Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Makarantar Kiristoci Mission dake Kano inda Daliba Nihal ta rigamu gidan gaskiya bayan da aka mata Gwale-gwale sun kori dalibai 20 saboda sun bayar da sheda kan abinda akawa Nihal

Rahotanni sun ce makarantar Kiristoci Mission dake Kano inda daliba Nihal ta rigamu gidan gaskiya bayan da aka sata Gwale-gwale sun kori dalibai 20.

Rahoton yace an kori dalibanne saboda zargin sun bayar da sheda akan abinda akawa Nihal har rai yayi halinsa.

Dan fafutuka a kafafen sada zumunta, Kibanna ya bayyana hakan

@kibannachannels

Kanawa ku dauki mataki idan hukuma da gwamnati tayi halin nata. ku bude makarantu naku masu standard da ake bukata. wannan sune shawara ta .

♬ original sound – KIBANNA

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Amurka ta aiko da wakilai na musamman Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *