
Bidiyon sabuwar motar Rarara, Toyota Land Cruiser ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ganshi tare da me dakinsa a ciki.
A binciken da muka gudanar, mun gano cewa motar takan kai kudan Naira Miliyan 180.
Da yawa sun yi tawa Rarara fatan Alheri.