Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Kalaman Daukar Fqnsq da dan matar da akawa kazafin sqtqr yara a Maraban Jos yayi sun dauki Hankula

Dan matarnan da akawa Qazafin Satar Yara a Maraban Jos ya bayyana aniyar daukar Fansa.

Yaron da rahotanni suka ce bai wuce shekaru 18 ba a Duniya, an jishi yana cewa, gawar wanda yayiwa mahaifiyarsa ta’addanchy kawai yake son gani.

Da yawa sun bayyana cewa, irin wannan abu ake gudu nan gaba ba’a san yaron wane mataki zai dauka ba.

https://www.tiktok.com/@captainpcross/video/7655020505895947540?_r=1&_t=ZS-97VFkFqlAWt
Karanta Wannan  Ya kamata Tinubu ya janye Ć™udurin dokar haraji - NLC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *