Dan wasan Kasar Argentina, Lionel Messi ya samu gagarumar jama’a a kofar otal dinsa a yayin da ya cika shekaru 39 da haihuwa.
Messi dai ya fito kofar Otal din dan ganawa da masoyan nasa.