Friday, June 26
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Juma’a

Farashin dala a kasuwar Chanji ta Gwamnati a yau, Juma’a, 26 ga watan Yuni na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,374.76 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage ta Kano, Abuja da Lagos, kuwa farashin dalar ya kamane akan Naira 1,388 zuwa Naira 1,400 akan kowace dala

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Qasar Burkina Faso ta nuna manyan Maqamanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *