Sunday, June 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dan Kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya fito cikin dandazon matasa da suka zagaye motarsa suna rububin kallonsa yana musu gargadin kada su lalata masa motarsa ta Lamborghini

An ga dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya fito daga motarsa da matasa suka zagaye yana gargadin su cewa, kada su lalata masa motarsa.

Da yawa sun yi mamakin yanda ya fito cikin matasan ba tare da tsoro ba.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Hadiza Gabon ta saki Bidiyo a karin farko tun bayan da matar Salim Goje ta zargeta da yin soyayya da mijinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *