Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Mutum ya nuna giyar Naira Miliyan dari biyu da casa’in da ya siya

Wannan wata giya ce ta Naira Miliyan 290 da wani Mutum ya siya.

Ya nuna giyar a kafarsa ta sada zumunta dan fariya inda akaita cece-kuce akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Dan Marigayiya Sheikh Albani Zaria, Abdulhalim ya bayyana yana Zhaghin wanda yake zargi da cin amanar mahaifinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *