Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani Mutum ya nuna giyar Naira Miliyan dari biyu da casa’in da ya siya

Wannan wata giya ce ta Naira Miliyan 290 da wani Mutum ya siya.

Ya nuna giyar a kafarsa ta sada zumunta dan fariya inda akaita cece-kuce akai.

Karanta Wannan  Babu tsageran da ya fi karfin mu a kasarnan>>Inji Janar din Soja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *