
Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau Laraba, 1 ga watan Yuli shekarar 2026 ya farane akan Naira ₦1,380.17 akan kowace dala.
A farashin kasuwar bayan fage kuwa ta garuruwan Kano, Abuja, da Lagos da Fatakwal kuwa, farashin dalar ya farane daga Naira ₦1,390 zuwa Naira 1,400, ya danganta da mutum saye ko sayarwa zai yi.