
An samu wani a jihar Katsina yawa Fiyayyen Halitta, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) batanci, wa iyazu billah.
Matasa sun fito sun fara nuna fushinsu inda suke cewa, idan ba’a dauki mataki akansa ba su zasu dauki mataki akansa.
Rahotanni sun bayyana cewa, tuni aka kai wanda ake zargin gidan yari.