Sunday, August 9
Shadow

Kai Duniya: Yanda na kama Mahaifiyata da Mijina suna Alfasha

Wata Matar aure ta bayyana yanda ta kama mahaifiyarta da mijinta suna aikata Alfasha.

Matar tace ta san mijinta ne ta hanyar mahaifiyarta domin itace ta hadasu.

Tace amma wata rana ta je unguwa ta dawo shine ta tarar dasu suna aikata Alfasha.

Matar tace yanzu haka tana neman Mijinta ya saketa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka rikawa wasu mata Allah wadai saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *