Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Shima Lionel Messi an masa binciken kwakwaf a kasar Amurka

A yayin da kwanakin da suka gabata aka ga Cristiano Ronaldo ana masa binciken Kwakwaf a kasar Amurka inda ake buga gasar World Cup.

Shima Messi an hangoshi ana masa irin wannan bincike, lamarin dai ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Atiku zamu zaba idan Tinubu yaki tafiya da Shettima a 2027>>Inji Mutane daga Arewa maso gabas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *