Friday, July 3
Shadow

Ko dai Ronaldo ya musulunta ne? Kalli Bidiyon yanda ya rika fadar Bismillah kamin ya buga Penalty da Free kick

A wasan Portugal da Croatia, An ga Cristiano Ronaldo yana fadar Bismillah kamin buga Penalty da Free kick.

Hakan yasa wasu ke tambayar shin ko ya musuluntane?

Musamman ma ganin cewa, a kasar Saudiyya yake buga wasa.

Lamarin dai ya kayatar da Musulmai da yawa inda akai ta hamdala.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bana kewar gidan Sani Danja kuma bazan taba komawa ba>>Inji Mansurah Isah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *