Friday, September 25
Shadow

Kalli Bidiyon Tonon Silili: An jiyo Isa Ashiru dan takarar gwamna na jam’iyyar ADC a jihar Kaduna yana zagin Malam Nasiru Ahmad El-Rufai

Wata murya data bayyana a kafafen sada zumunta wadda aka bayyana cewa ta dan takarar Gwamnan jihar Kaduna ne Karkashin jam’iyyar ADC, Isa Ashiru an ji yana murna da kama Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.

Sannan ya bayyana cewa bai yafewa El-Rufai din ba kuma kamun da aka masa, Sakamakon abinda ya musu ne ya fara gani tun a Duniya kamin aje Lahira.

Ya bayyana cewa shi dama neman takara ce ta kaishi jam’iyyar ADC.

Karanta Wannan  Duk da akwai wahala amma sai Gwamnati ta ci gaba da tsarin da take kai a yanzu na tsawon shekaru 15 kamin Najeriya ta ci gaba>>Bankin Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *