Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya samu yabo sosai saboda yanda ya tsaya gaban Sanata garinsu yake gaya masa cewa bai tsinana musu aikin komai ba

Wannan wani matashine daga jihar Kebbi da ya tsaya a gaban sanatansu na Yauri, Hon. Garba Musa Maidoki yake gaya masa cewa bai musu aikin komai ba.

Yace ko aikin Miliyan 50 sanatan bai yi ba a mazabarsa wanda zasu iya nunawa su ce a zabeshi saboda shi.

Yace da yawansu masu yada manufar sanatan a kafafen sada zumunta ba sa iya wallafa abinda sanatan ke yi saboda saidai su yi karya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Messi na ta shan Surutu saboda komawa kungiyarsa ta Inter Miami ya ci gaba da buga kwallo kwanaki hudu kacal bayan rasuwar mahaifinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *