Friday, October 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya samu yabo sosai saboda yanda ya tsaya gaban Sanata garinsu yake gaya masa cewa bai tsinana musu aikin komai ba

Wannan wani matashine daga jihar Kebbi da ya tsaya a gaban sanatansu na Yauri, Hon. Garba Musa Maidoki yake gaya masa cewa bai musu aikin komai ba.

Yace ko aikin Miliyan 50 sanatan bai yi ba a mazabarsa wanda zasu iya nunawa su ce a zabeshi saboda shi.

Yace da yawansu masu yada manufar sanatan a kafafen sada zumunta ba sa iya wallafa abinda sanatan ke yi saboda saidai su yi karya.

Karanta Wannan  Zamu doke APC da PDP a 2027, Kwankwaso ne zai zama shugaban kasa>>Inji Jam'iyyar NNPP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *