Saturday, July 4
Shadow

Wata Sabuwa: Dan Gwamnan jihar Anambra, Ozonna Charles Soludo ya zagi mahaifinsa

Rahotanni sun bayyana cewa, dan gwamnan jihar Anambra, Ozonna Charles Soludo ya zagi mahaifin nasa

Ozonna ya hau wata waka inda ake zagin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da Mataimakin shugaban kasar, Kashim Shettima da mahaifinsa, Gwamnan jihar Anambra, Charles Soludo.

An ganshi yana rawa yana bi yana rera wakar.

Da yawa dai sun yi mamaki inda ake cewa ya kunyata Mahaifin nasa ba kadan ba.

Karanta Wannan  Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Kalli Bidiyon Da Duminsa: Mummunan Abinda Tshagyeran dhajiy sukawa Sojowjin da aka aika su kubutar da dalibai 'yan mata 'yan makarantar jihar Kebbi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *