
An ga wani matashi yayi waka da Tauraruwar Tiktok, Babiana.
Wakar dai irin wadda ake fasalta jikin macene inda take cewa kyawun jikin ta da mazaunai Allah ne ya bata ba ciko bane.
Lamarin dai ya dauki hankula sosai inda wasu ke cewa ba girmanta bane.
Tun dai bayan bayyanar Bidiyon ta a kafafen sadarwa sa aka ganta babu kaya a jikinta, Babiana ta shiga damuwa wanda a karshe ta goge shafinta na Tiktok.