An ga Bidiyon diyar Attajirin Afrika, Aliko Dangote tanawa mijinta Girki.
Fatima Aliko Dangote ta wallafa Bidiyon nata ne a Tiktok inda wasu ke mamaki, wasu kuma na mata sam barka.