Thursday, November 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘yar Bautar kasa taje kabarin Mahaifiyarta take sara mata

Wannan wata matashiya ce ‘yar Bautar kasa da ta je kabarin Mahaifiyarta take sara mata.

Tace mahaifiyarta itace ta mata komai a Rayuwa.

Karanta Wannan  'Yan majalisar Wakilai 2 sun bar jam'iyyar PDP da Labour Party zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *