Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Nasan baku sona, Cristiano Ronaldo ya gayawa ‘yan Jarida

A yayin ganawa da manema labarai, dan kwallon Portugal, Cristiano Ronaldo ya bayyana cewa, yasan ‘yan Jarida basa sonsa.

Ya nuna daya daga cikin ‘yan jaridar Wanda yace yana cikin makiyansa inda yace ya masa tambayar da yake so.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda dan Kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya fito cikin dandazon matasa da suka zagaye motarsa suna rububin kallonsa yana musu gargadin kada su lalata masa motarsa ta Lamborghini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *