Saturday, November 7
Shadow

Kasar Belgium ta fitar da Amurka daga gasar World Cup

kasar Belgium ta fitar da Amurka daga gasar World Cup.

Belgium tawa Amurka ci 4-1.

Bayan kammala wasan an hango ‘yan kasar ta Belgium suna irin rawar shugaban Amurka, watau Donald Trump dan tsokana.

https://twitter.com/i/status/2074339750077448283
Karanta Wannan  Sanata Kabiru Marafa ya fice daga jam'iyyar APC, kalli Bidiyon jawabinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *