Wednesday, July 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Na yadda da mijina dari bisa dari, kai ko ce min kika yi ga mijina can a gidan Qaruwai, zan ce miki wa’azi ya je musu>>Inji Wannan matar

Wannan wata matar aure ce da ta dauki hankula a kafafen sada zumunta saboda yanda ta bayyana cewa ta baiwa mijinta yadda dari bisa dari.

Matar tace ko a cikin mata aka ce mata an ga mijinta ko an ganshi a gidan Qaruwai tasan ta yadda dashi ba zai ci amanarta ba.

Ta bayyana cewa tana baiwa mata shawarar su rika baiwa mazansu yadda ko da kuwa sun san cewa suna neman mata, hakan zai sa su rika jin kunyar matan nasu, sannan watakila dalilin hakan yasa su shiryu.

@jarumarmace2

Replying to @Yar Mummyta Margih baby🥰😘🌹

♬ original sound – jarumar mace
Karanta Wannan  Tela ya koka bayan da bankin Nirsal suka cire mai Naira dubu dari biyar(580,000) na bashin Kòbìd 19

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *