Wednesday, July 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani me mota ya tafi da dansanda, bayan da dan sandan ya shiga motarsa yace ya kamashi

Wannan wani dansandan Najeriya da ya kama wani me mota inda yace takardinsa basu cika ba.

Da me motar yaga ba zai barshi ba, shine ya ja motar da dansandan a ciki ya tafi dashi.

Yayi ta tafiya dashi duk da dansandan yace masa ya tsaya amma yaki tsayawa.

Karanta Wannan  Shekaruna 97 amma ban taba ganin irin gatan da shugaba Tinubu yawa gawar shugaba Buhari ba shiyasa zamu zabeshi a 2027>>Inji Sarkin Daura

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *