Thursday, July 9
Shadow

Ya shiga gidan rawa a Lagos ya sayi Giya ta Naira Miliyan 9 ashe bashi da ko sisi

Wannan wani mutum ne da ya shiga Club watau gidan rawa a Lagos ya sayi giya ta naira Miliyan 9 ya sha ya kuma rabawa mutane.

Da aka tashi an tambayeshi kudi inda yace bashi da ko sisi.

An dai kira ‘yansanda suka kamashi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Bayan Sakoshi, Sultan ya bayar da labarin halin daya tsinci kansa a hannun Hukumar DSS, yace yace ya sha kuka sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *