Saturday, July 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Ko kun saurari sabuwar wakar da Sani Musa Danja yawa yawa DSP Barau data jawo cece-kuce?

Wata sabuwar waka da Sani Musa Danja yawa mataimakin kakakin majalisar Dattijai, Sanata Barau Jibrin ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Da yawa dai sun bayyana cewa wakar bata da fasali kuma babu basira a yanda aka rera ta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Na Tuba na daina shigar Banza>>Inji Rahama Saidu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *