
Tauraron mawakin Hausa, Soja Boy ya bayyana cewa, bai yadda Allah ne yace duk wanda ya bar Musulunci ba a aikashi kiyama ba.
Yace hakanan bai yadda Allah ne ke saukar da bala’i ba.
Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a TiktokLive.
Soja Boy yace Malaman Najeriya ba daidai suke fassara Qur’ani ba.