Thursday, July 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Kwanaki kadan bayan fitowa daga wajan Hisbah tace ta tuba, Gorgeous ta sake sakin Bidiyon badala

Tauraruwar Tiktok daga jihar Sokoto wadda aka fi sani da Gorgeous wadda bata dake da fitowa daga kamen Hisbah ba inda tace ta tuba daga abubuwan da take aikatawa.

A yanzu ta sake sakin Bidiyoyi wanda suka daurewa mutane kai.

Da yawa dai sun bayyana cewa watau tuban muzuru ne ta yi.

Karanta Wannan  Hoto: An kama matar aure, Balkisu Sulaiman da yaron mijinta ya mata ciki bayan ta haihu ta yadda dan a kwata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *