Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi da yayi rantsuwa hadda cewa Allah ya Qonashi in Messi bai ci World Cup ba

Wannan wani matashi ne da ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa saboda yanda yayi ta rantsuwa hadda cewa Allah ya Qonashi idan ba Messi ne zai ci World Cup ba.

Saidai a wasan karshe na World Cup jiya, Spain ta cire Argentina da ci 1 me ban haushi wanda shima Messin da kuka ya kare.

Bayan da aka kammala wasan, An ga matashin yana ta magana cikin sambatu.

Karanta Wannan  'Safiya ce mai wahala da kuma baƙin ciki' - Shugaban Isra'ila

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *