Tuesday, July 21
Shadow

Kalli Bidiyon: ‘Yan Argentina na shan suka saboda yanda suka juya baya yayin da ake baiwa Spain World Cup

‘Yan kwallon Argentina sun gamu da suka a yayin da suka juya baya a daidai lokacin da ake baiwa kasar Spain kofin World Cup.

Da yawa dai sun bayyana cewa hakan bai dace ba kuma ba abune na nuna karamci ba ga gasar ta World Cup.

Ko da bayan da aka tashi wasan na World Cup dai sai da ‘yan kasar Argentina suka tayar da rigima sukai ta fada da ‘yan kasar Spain.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wasu 'yan arewa musulmai sun fito suma suna Bayyana irin Asarar rhayukan da akawa Musulmai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *