Tuesday, July 21
Shadow

Rahotanni sun ce Vinicius ya je an rage masa kumatu

Rahotanni sun bayyana cewa Tauraron dan kwallon kasar Brazil dake bugawa Real Madrid wasa, Vinicius ya je likitoci sun rage masa ko sun gyara masa kumatunsa.

Rahoton wanda jaridar kasar Amurka, New York Post ta ruwaito yace Vinicius an zuba masa wasu kemikal ne a kumatunsa da suka gyara mai su.

An ga Vinicius da wasu kamanni daban da wadanda aka ganshi dasu a yayin gasar World Cup

Jaridar tace an masa aikin ne a kasarsa ta Brazil kuma sunan Likitan da ya masa aikin, Dr Alessandro Alarcão

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda ke faruwa a jihohin Kudu ya shigo Arewa, Bazan iya auren mace bansanta a matsayin mace ba dan kuwa sai na tantance cewa zata iya gamsar dani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *