Thursday, July 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata mata ta sameni tace Malam na aikata babban laifi bansan yanda zanyi ba, ‘ya’yan mijina 2 ba ‘ya’yansa bane>>Malam ya bada Labari

Malam ya bayar da labarin wata mata data masa tambaya inda tace ta aikata babban laifi bata san yanda zata yi ba.

Yace ta gaya masa cewa, ‘ya’yan Mijinta 2 ba ‘ya’yansa bane.

Tace kanin Mijinne uban yaran guda biyu kuma bata san yanda zata gaya masa ba.

Malam yace ya gaya mata cewa kar ta kuskura ta gayawa mijin.

Saidai yace ya mata fada sosai akan ta daina.

Karanta Wannan  Hotuna: Yanda shugaba Tinubu ya dawo daga kasar Brazil

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *