Thursday, July 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Sadiya Haruna ta nemeni mu yi Mahdygo amma na kiya>>Inji Shatu

Abokiyar Sadiya Haruna, Matar Gfresh me suna Shatu ta zargeta da cewa ta nemeta su yi Madigo amma ta ki yadda.

Tace Sadiya taso ta mata da qarfi Amma Allah ya kwaceta.

Tace kuma a gabanta aka aikata la la ta da Sadiya Haruna.

@doleajimublog

Sadiya Haruna da Shatu yen comments mezakuce game da wannan @AREWA BLOGS🔔🤦 @kingindara.backup

♬ original sound – Dole Ajimu Blog🌎🪐

Zuwa yanzu dai Sadiya Haruna bata mayar da martani ba.

Karanta Wannan  Mun dakile yunkurin barkewar Rikicin addini tsakanin kungiyoyin Addinin Musulunci 2 bayan rasuwar Dr. Idris Dutsen Tanshi>>Inji Hukumar 'Yansanda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *