Friday, July 24
Shadow

Mutane sama da Miliyan 23 sun nemi FIFA ta hana Argentina buga gasar World Cup saboda rashin da’ar da suka nuna

Sama da mutane miki 23 ne suka nemi FIFA ta hana Argentina buga gasar World Cup saboda rashin da’ar da suka nuna a gasar World Cup 2026 da aka kammala.

Hakan na zuwane a yayin da FIFA ta tabbatar da cewa tana kan binciken Argentina game da rashin da’ar da suka nuna.

Bayan kammala wasan karshe na gasar da Spain ta musu 1-0, an ga ‘yan wasan Argentina da yawa sun kama ‘yan wasan Spain da fada suna kai musu Naushi.

Karanta Wannan  Labarin cewa mun dakatar da El-Rufai tsayon shekaru 30 karyane, Munafurcin jam'iyyar APC ne>>Inji Jam'iyyar SDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *