
Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa wasu ‘yan Arewa a matsayin Munafukai.
Ta bayyana hakane yayin da akw ta cece-kuce akan zargin da abokiyar fadanta, Shatu ta yi akanta inda tace a gabanta an taba aikata lalata da Sadiya Harunar.
Sannan kuma Shatu ta zargi Sadiya da cewa ta nemeta su yi Madigo amma takiya.
A martanin Sadiya tace, Menene a ciki dan ance ana aikata zyna da ita?
Tace kullun sai an mata, shiyasa ma ake ganinta tana kara kyau kullun